Skip to main content

Posts

Showing posts from January, 2019

BOKO HARAM A NAJERIYA

TA'ADDANCIN DA AKE A NIGERIA KWANGILA NE Cibiyar nazari da bincike akan al'amuran duniya wato "Centre For Global Research" ta tabbatar da cewa hukumar leken asiri da tattara bayanan sirrin tsaro na 'kasar Amurka "Central Intelligence Agency" (CIA) tana da hannu wajen tsara ayyukan kungiyar Boko Haram a Nigeria Akwai dalilai da yasa CIA take tallafawa ayyukan ta'addanci a gabas ta tsakiya da kuma nahiyar afirka, kafin kaji haushin Datti Assalafiy don yace ta'addancin Boko Haram kwangila ne duk wanda yake da bukatar karanta cikekken bayanin wanda cibiyar nazari da binciken al'amura na duniya ta fitar a shafinta na website ga link din kamar haka: https://www.globalresearch.ca/is-boko-haram-a-cia-covert-op-to-divide-and-conquer-africa/5431177 Yana da kyau mu fahimci cewa Amurka ita ta kirkiri kungiyar ISIS lokacin Barak Obama, hatta shugaban 'kasar Amurka na yanzu Donald Trump ya tabbatar da wannan kai tsaye ya zargi Obama da hannu waje...